Kannywood

Yadda Maryam Yahaya Ke Rera Karatun Al’Qur’ani mai daɗi

Advertisment

Allahu Akbar! Yadda Jaruma Maryam Yahaya Take Rera Karatun AlQur’ani Maigirma Cikin Watan Azumi, Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai. Jaruma Maryam Din Dai Tana Daya Daga Cikin Shahararrun Kuma Manyan Jarumai Mata A Cikin Masana’antar KannyWood.

Inda Da Yawa Sukanyima Jaruman Kallan Basu Da Wani Ilimi Na Azo A Gani, Sai Dai A Hankali Jaruman Suna Tabbatar Ma Da Duniya Cewa Su Kam Ba Jahilai Bane. Daidai Gwargwado Suna Da Iliminsu.

Kafin Maryam Yahaya, Anga Wasu Jaruman Masana’antar KannyWood Musanman Ma Mata Suma Rera Karatun AlQur’ani Maigima. A Cikin Wannan Watan Da Muke Ciki Mai AlbarKa. Muna Faran Allah Ya Karba Ya Kuma Bada Ladan Niyya.

Ga Bidiyon Maryam Din Mun Kawo Muku,.

Advertisment

https://youtu.be/TgkylvDSFOg

Sources: Hausamini

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button