Kannywood

Sarkin Waka Yayi Sabon Martani Kan Rikicinsa Da Nafisa

Nazir SarKin Waka Yayi Karin Haske Kan Kalmar Almajiranci, Da Kuma Dalilin Da Yasa Yayi Kaca Kaca Da Nafisa Abdullahi. SarKin Wakan Dai Ya Sake Sakin Sabon Bidiyo Domin Wayarma Da Mutane Kai Akan Dalilinsa Na Haqiqicewa Da Yayi.

Cikin Satin Nan Ne Dai Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Wallafa Wani Rubutu A Shafinta Na Tiwita, Inda Tace “Bai Kamata Iyaye Su Dinga Haifar Yaran Da Bazasu Iya Daukar Dawainiyarsu Ba”

Hakan Ne Yasa Nazir Sarkin Waka Ya Fito Ya Mata Kakkausar Martani Kan Maganarta, Inda SarKin Wakan Ya Juya Lamarin Daga Abin Da Ita Nafisa Ta Fada Kan Fahimtarsa. Hakan Ne Yasa Aka Dinga Kai Ruwa Rana, Inda Daga Bisani Wasu Jaruman KannyWood Suka Fito Su Tofa Albarkacin Bakinsu.via Hausamini

Bayan Hakan Ne SarKin Waka Ya Saki Sabon Bidiyonsa. Inda Yayi Karin Haske Kan Maganar Tashi Da Kuma Dalilinsa Na Haqiqicewa Kan Wanann Lamari. Ga Abin Da SarKin Wakan Yake Cewa A Wannan Bidiyon.

https://youtu.be/wb85YqBhaHY

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button