Kannywood

Kai Tsaye Daga Wajen Shirya Fim Din Rahama Hassan

Kai Tsaye Daga Wajen Daukar Sabon Fim Da Rahama Hassan Ta Fito A Ciki Bayan Mutuwar Aurenta Tare Da Daddy Hikima (Abale) , A Kwanakin Baya Ne Dai Mukaji Labarin Cewa “Auren Rahama Hassan Ya Mutu Ta Dawo Fim” Inda Yanzun Haka Jarumar Ta Bayyana Wajen Wani Aikin Shiri.

Rahama Hassan Dai Jaruma Ce Da Tayi Yayi Sosai A Masana’antar KannyWood Inda Ta Shafe Shekara Da Shekaru Tana Jan Zarenta A Masana’antar Inda Ta Jagoranci Fina Finai Da Dama, Daga Bisani Ne Dai Jarumar Tayi Aure Ta Hakura Da Masana’antar KannyWood Din.

Sai Dai Bayan Mutuwar Auren Jarumar Batayi Wata Wata Ba, Sai Ta Sake Dawowa Masana’antar Inda Ta Dawo Itama Ayi Da Ita,. Anganta A Wani Gajeran Bidiyo Da’a Yadashi A Shafin Tiktok Tare Da Daddy Hikima “Abale” Da Rashida Mai Sa.a Tare Da Wasu Jaruman. Inda MU Kawo Muku Bidiyon Domin Kuma Kuga Yadda Ta Kasance Daga Wajen Daukar Sabon Aikin Da Sukeyi.

 

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button