Kannywood

Jaruman KannyWood Wajen Aikin Umrah

MashaAllah! Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Kenan Wajen Aikin Ummarah Na Naya, Cikin Jaruman Sun Hada Da Nafisa Abdullahi, Mommee Gombe, Hadiza Gabon, Hafsat Idris Barauniya, Ali Nuhu, Nuhu Abdullahi. Halima Atete, Ado Gwanja, Da Sauran Jarumai.

Bana Dai Da Yawan Jarumai Sun SaminDamar Halartar Aikin Ummarah, Muna Rokon Allah Ya Basu Lada Ya Kuma Bada Sa.a Amin.

A wannan shekarar jaruman Kannywood sunyi biki bidiri wajen zuwa aikin umrah wanda a shekarar ta zamo shekarar tarihi ga masana’atar Kannywood.

Tashar tsakar gida ne ta tattaro bidiyo da hotunan jaruman.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button