Advertisment
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallah, kasancewar ba a samu ganin wata ba a yau Asabar.
Kamar yadda kwamitin ganin wata ya fitar da sanarwa.