[ Bidiyo] Sarkin Waƙa Ya Yi ‘Yan Fim Wankin Babban Bargo
“Ku daina haihuwar’ya’yan da baku iya kula da su”
A cikin kalaman sarkin waka nazir m Ahmad yana mai cewa.
“Ba iyayen da zasu so ‘yar su ta kama gida ta tare
ko kullum tana kwana a hotel – Inji Sarkin Waƙa
” Ya kara da cewa akwai wanda iyayensu suka haife su suka rasa yadda zasu yi da su da ya wuce wanda zai riƙa turo iskanci ana zaginsa amma ko a jikinsa?
“Sarkin waka yace yana jiran wanda zai fitar da naira miliyan 100 domin zuwa kauyuka a gina makarantanin ne wanda zai sanya a daina yawon almajiranci wanda idan har sunka dawo yawo sai kafadi yadda ake son fadi.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara domin jin yadda sarkin waka yayi maganganu sosai a cikinsa.
https://youtu.be/b7V1Ey_xsi8