Kannywood
Yadda Shagalin kamun Bikin furodosa Bashir Mai shadda da Hassana Muh’d
Advertisment
A gobe ne ranar lahadi 13/3/2022 za’a daura auren furodosa Bashir Abubakar mai shadda da amaryasa jaruma hassana Muhammad.
Jiya ne anka yi shagalin kamun daurin aurensa wanda daman kunsa harka tazo ga gidan iyani.
Wanda shine anfa fara bukukuwan biki na shagalin inda jaruman maza da mata sunka hallara sosai a wannan wajen kamar yadda tashar tsakar gida sunka ruwaito yadda bukin ya kasance
Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalli yadda shagalin bikin ya gudana.
Advertisment