Labarai

[ Sautin Murya] hirar daya daga cikin waɗanda su ka tsira a harin jirgin kasa


Dan jarida Malam Nasiru Elhikaya yayi hira da daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasa ya rutsa da shi, tabbas wallahi wannan harin yayi muni sosai.
SHU’AIBU ADAMU ALHASSAN yayi bayani Dalla dallah yanda yan”fashin daji suka kwashe kusan awa daya da mintuna ashirin suna kashewa da kwashe mutane ba tare da wata turhiyaba.
Ya Kuma Kara da cewa yayi matukar yabawa sojojin Nigeria bisaga yanda sunka tunkari lamarin Inda yake Kira ga yan Nigeria su dukufa ga yiwa sojojin adu”a.
Bindiga tana da wani abu, duk lokacin da kaji karan harbin bindiga a kusa da kai to kana nan lafiya bata sameka ba, don haka abinda zakayi nan take sai ka kwanta a kasa ko da a cikin kwatami ne, sannan sai ka murgina zuwa jikin wani abinda bullet ba zai iya hudawa ba
A harin jirgin kasa da ya faru, an samu asaran rayuka da yawa, na fahimci wadanda suka tashi sukayi ta gudu a cikin jirgin sune wanda bullet yayi sanadin rayuwarsu, don haka ba tashe ake a gudu ba, kwanciya akeyi a kasa
Ga hirar nan cikin Alamar faifan bidiyo da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button