Na yafewa Nafisa Ishaq – Sheikh Aminu Daurawa

Ban so nayi magana ba akan wannan matsalar ina ganin ta wuce to amma abubuwa guda ukku ne zai sa dole nayi magana akai kamar yadda yan uwa suka bukata nayi magana. Abu Na farko : a cikin karatuna babu inda nayi batsa kuma babu inda aka ci zarafin kowa karatu ne akan duniya malamai … Continue reading Na yafewa Nafisa Ishaq – Sheikh Aminu Daurawa