Labarai

[Bidiyo] Babbar Magana Wani masoyin benzema ya sha ruwan ƙwata akan murna

Wani matashi a jihar kano yayi wanka da shan ruwan kwata saboda murna dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa real Madrid karim benzema yaci kwallo jiya.
A jiya ne anka kwallo tsakanin Kungiyar farisan gamani wato psg da kungiyar real Madrid a cikin birnin Madrid inda kafin a tayi hutun rabin lokacin dan wasar kungiyar psg mbappe yaci kwallo daya inda ta tafi daya da babu 0:1.
Bayan dawowa hutun rabin lokacin ne kwallo ta sauya inda dan kasar faransa karim benzema ya zorawa psg kwallo har guda ukku a raga wanda wasar ta tashi 3:1 wanda abun ya baiwa duniya mamaki.[Bidiyo] Babbar Magana Wani masoyin benzema ya sha ruwan ƙwata akan murna [Bidiyo] Babbar Magana Wani masoyin benzema ya sha ruwan ƙwata akan murna
Ta dalilin hakan ne wanann matashin dan jahar kano yayi wanka kuma ya sha ruwan kwato saboda murna kungiyar su ta Madrid taci kwallo wanda abokan hamayya su ke cewa bazasu ci ba.
Yaci yayi wannan ne domin nuna murnasa ga dan wasan kwallon kafa karim benzema.
Ga bidiyon nan ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button