Labarai
Ayyiriri! Babangida wanda ya auri mata biyu a rana ɗaya ya yi bikin zagayowar ranar aurensu a Abuja (hotuna)
An ɗaura auren Babangida Sadiq da amarensa biyu Maryam da Maimuna a ranar 6 ga watan Maris ɗin shekarar 2021 a Abuja.
Uwargida Maryam ta samu ƙaruwar ɗiya mace a ranar 05 ga watan Disambar 2021 yayin da ita ma amarya take gab da haihuwa ko yau ko gobe.
Bbchausa ce ta kawo wannan labarin wanda a lokacin anyi mamakin irin yadda saurayi ya aure zankada zankadan budare a rana daya.
Ga hotunan kasa ku kalla.