Addini
Allah yayiwa Mahahfiyar shehin malami Dr Bashir Aliy Umar Rasuwa
Advertisment
“INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!!!
Bisa sallamawa ga ƙaddarawar Allah ta’ala muke sanar da rasuwar mahaifiyar Babban malaminmu Dr. Bashir Aliyu Umar.
In Sha Allah Jinaza karfe 3 na Yamma Kofar Kudu Gidan Sarkin Kano.
Muna roƙon Allah ya Bata firdausi madaukakiya.”