Da ɗumi-dumi: Sarkin waka yayiwa alƙawarin bai wa Ladin Cima kyautar miliyan biyu domin ta kama sana’a
Nazirun ya kuma yi alƙawarin bai wa jaruma Fati Slow Motion kyautar miliyan guda.
Wannan dai ya biyo bayan dambarwar da ake tafkawa a wannan makon a masana’antar finafinan Hausa, sakamakon furucin Ladin Cima na ƙarancin abin da ake ba ta a fim.
Sarkin waka nazir m Ahmad yace duk wanda ya kama sunansu irin Ali nuhu da falalu dorayi babu wanda bamuyi zama da shi domin gyaran wannan masana’antar kannywood.
Duk wanda yayi bidiyo ya kama sunan to bakomai Allah zai kula da wannan ita kuma jaruma fati slow tayi ta maganganu akan wannan rigima bakomai bane itama ta dade a masana’antar wannan bidiyo nata ya jawo mata a bata milliyan daya.
Sarkin waka Nazir m ahmad yayi bayyani sosau a cikin wannan faifan bidiyo sai ku saurara kuji bayyanjnsa.
View this post on Instagram