Labarai

An Kama Wani Matashi Da Yunƙurin Yin Garkuwa Da Ƴar Shekara 3 Saboda Ya Samu Kuɗin Da Zai Yi Aure

An Kama Wani Matashi Da Yunƙurin Yin Garkuwa Da Ƴar Shekara 3 Saboda Ya Samu Kuɗin Da Zai Yi AureRundunar Ƴansandan Katsina ta kama matashi da ta ke zargi da yunƙurin garkuwa da ƴar shekara 3 da nufin ya samu kuɗin da zai yi aure.
Matashin mai suna Nasidi Iliyasu mai shekaru 22 ɗan asalin ƙaramar hukumar Kaita ta jahar Katsina ne.
Nasidi ya bayyana cewa da dai da farko yayi niyar ya saci yarinyar amma daga baya sai zuciyarshi ta faɗa mashi wannan abu da ya ke niyar yi ba abu ba ne mai kyau.
Ku kalli bidiyon matashin a nan ƙasa.

Haba yanzu dan Allah wane irin son zuciya ne zakayi aure da kudin haramun ya kake ganin yayanda zaku samu zasu tashi shin barayi ko masu tarbiya ko hatsababi.
Tabbas wannan duniya yanzu al’ammura sai kare tabarbarewa yake Allah yayi mana mafita amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA