KannywoodUncategorized

Aminu Ala ya ƙara cin wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir Maradi Niger

Advertisment

Aminu Ala ya ƙara cin wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir Maradi Niger
Fitaccen mawakin hausa Aminu Abubakar Ladan Alan waka ya sake samun wata sabuwa sarauta a nahiyar tsibirin maradi niger kamar yadda jaridar Gobirmob ta ruwaito.
“Fadar Maimartaba Sultan Abdul Bala Marafa (Magajin Bawa Jangwarzo) ta fitar da sanarwar naɗin sarautar fitaccen mawakin Hausa wadda za a yi a garin Tsibirin Gobir, Maradi Niger.Aminu Ala ya ƙara cin wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir Maradi Niger
Za a yi naɗin ne ranar 13 ga watan Fabrairu kamar yanda saƙon katin gayyata ya ƙumsa.
Shekarun baya ya ci sarautar Ɗanburan Gobir a Masarautar Gobir ta Sabon Birni, Sokoto.”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button