Zargin Amfanida Namiji domin biyan buƙatar kanta Aisha Izzar so
Jarumar ta fito a shafin TikTok cikin halin tausayi da ban haushi tana kuka harda hawaye tana fadin cewa a ina aka taba ganin tana iskanci ko zina da za’a ce suna iskanci bayan wani matashi a shafin sada zumuntar ta TikTok yayi musu kudin goro.
Kamar yadda kuka sani daman a rayuwa laifin wani yakan shafi wani amma dai ita jaruma Aisha Najamu din ta fito ta Wanke kanta da sauran manyan jaruman dake Kannywood.
A cikin wannan bidiyo tana kuka nuni da cewa su sana’a ce suke amma ana kiransu da suna karuwa inda har take cew abun bakin ciki sai mutum ya kira da karuwa.
Ga bidiyon nan ku saurari jawabinta.
https://youtu.be/ykfvZQw59h4