Kannywood
Rashida Mai Sa’a tana tika rawa da ƙananan kaya ya jawo cece kuce
Advertisment
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Rashida Mai Sa’a wadda tayi sharafin ta a shekarun baya da suka wuce.
shafukan ta na sada zumunta a inda take tikar rawa abun ta ba kunya,wanda hakan ya janyo kace nace a shafukan sadarwar zamani irin su Facebook,haka ma dai kafin ta saki bidiyon dayaja maganganu iri iri tayi wani bidiyo a inda ta dora wakar da akayiwa tsohon Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso wanda hakan ba ya jawo cece kuce a harkar siyasa sosai tun da a baya an san tana bangaren APC Gandujiyya ne.
Wannan itama tasan irin yadda take babbar mace a kannywood dole ne ayi cece kuce ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/FoYrTLDa-lM