Kannywood
Hotunan Kafin Aure ‘Pree wedding’ na Abdul D One da Amaryarsa
Advertisment
Mawaki Abdulkadir Tajudeen wanda anka fi sani da Abdul d One shima yace sanyi bana bazai zo yayi masa fintin kau ba.
Zai shiga daga ciki daman shine burin duk wani mai kwana a shago ya shiga daga ciki domin samun sauki a rayuwa.
Wanda shine ya fara fitar da kadan daga cikin hotunansa na kafin aure wanda a turanci ake kira Pree wedding pictures.
Ga su nan kasa ku kalla.