Addini

[Bidiyo] Za’ayi Bala’i Tare Dani Za’ayi Zanga-Zanga petrol ₦340 – Cewar Sheikh Bello Yabo

Sheikh Bello Yabo Sokoto yace shi da kansa Muhammadu buhari yasan yaci amana yan Nigeria ba sai an fada masa ba yasani.
Yazo ya shafa mana mai ga baki ya jamu ashe amanarmu zaici malam yabo ya kara da cewa anyi ikirarin kashe shi yafi sau nawa kuma akanshi.
Malam yace indai akan ankai lita mai ₦65 anka fito zanga zango idan anka kai shi ₦340 dole mufito ayita da mu koda kashe kashe za’a yi.


 
Sheikh Yabo ya kara da cewa akwai wadanda sunka mutu akanshi wanda shi yasan da hakan amma ko yaji yayiwa iyalinsa jajantawa yaƙiya ,malam ya yi addu’a cewa tunda anci amanarsu Allah ya isarmuna.
Ga sauran jawabin malam a cikin faifan bidiyo
https://youtu.be/OwEja6a76Q4

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA