Kannywood

[Bidiyo] sadiQ sani sadiQ Da Iyalensa wajen Shaƙatawa A Gaɓar tekun legas

Fitattacen jarumin Masana’atar kannywood sadiq sani sadiq kenan wajen Shaƙatawa da iyalinsa.
Kamar yadda kunka sani kowa yana tafiya hutawa da shakatawa da iyalinsa shima a wannan shekara legas ce wajen Shaƙatawa da ‘ya’yansa.
Wanda zaku ga yadda suke wasa da junansu abun yayi musu dadi kamar yadda wannan faifan bidiyo ya nuna…
Ga bidiyon nan ku kalla domin ganiwa idonku.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button