[Bidiyo] Jaruman kannywood sunyi Gasar Nuna Ƙawa A Gombe
Jaruman kannywood sunyi gasar nuna ƙawa a jahar Gombe wanda anyi wannan burkin ne a karkashin kamfanin din ki mai duna Gidanpa wanda suke da reshe a jahohin Nigeria Abuja da Gombe.
Fitattacen jaruma kuma babban jaruma Masana’antar kannywood Ali nuhu ya bayyana wannan a shafinsa na sada zumunta ga abinda yake cewa
“Muna gabatar muku da gidan dinki GIDANPA da ke da reshe a Abuja da Gombe Sannan na Kano na nan tafe a wata December.
Suna yin kowane irin dinki, na gargajiya, zamani da kuma yare daban daban. Sannan duk inda kake za a iya dinka maka kaya a kawo maka inda kake cikin gida Nigeria ko kasar waje.
Ku tuntubi
@gidanpacouture_gombe
@gidanpacoutureabuja
don karin bayani.
Models : @lawanahmad
@ramadanbooth @shamsu_daniya @amdaz_ @realalinuhu @officialmaryambooth @realamalumar @realkhadijayobe @real_faizah_abdullahi @habibayaliyu”
Wanda akwai maza a akwai mata kamar yadda zaku gani cikin wannan bidiyo.
@m.cmlmibrahimsharukhan♬ original sound – MC Malam Ibrahim Sharukhan
View this post on Instagram
Advertisment