Kannywood

Adam a zango yayiwa tsohuwar matar Maryam ab yola kalaman ƙauna a ranar Birthday

Adam a zango yayiwa tsohuwar matar Maryam ab yola kalaman ƙauna a ranar BirthdayShahararren jarumi kuma mawaki adam a zango ya taya tsohuwar matar Maryam ab yola murnar haihuwarta inda yayi maka kalamai wanda ya nuna tabbas haryanzu akwai kauna a tare da su.
Idan baku manta ba bayan film dinsa na nass ya aureta daga baya kuma ta dawo fim amma yanzu tace ta bar masana’antar kannywood.
A yau ne jarumar ke murna zagayowar ranar haihuwata inda yayi mata kalamai masu shaukin kauna gasu nan kamar haka.
“Allah ya karawa rayuwaki albarka kanwata @maryam_ab_yola Allah ya baki miji nagari!”
Inda tayi godiya da nuna launin so.Adam a zango yayiwa tsohuwar matar Maryam ab yola kalaman ƙauna a ranar Birthday

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button