Labarai
Tabɗi Jam! Daman Ni Musulma ce Yar Saudiya Sallah ce kawai Bana yi – inji jarumar Bbnaija Gifty
Advertisment
Dama can ni Musulma ce kuma ‘yar Saudiyya, kawai Sallah ne bana yi |~ Cewar BBNaija Gifty
Ta wallafa hotunan ne a shafinta na sada zumunta Instagram wanda nan ne ta baiwa mutane mamaki tare da yin addu’a.
View this post on Instagram
BBNaija Gifty Powers ta baiwa mabiyanta mamaki kan shafin Instagram lokacin da ta sanya Hijabi.
‘Yar wasan ta bayyanawa mabiyan cewa tuni dama ita Musulma ce kawai dai ba ta Sallah ne da ibadah
Gifty ta ce ta sanya Hijabi saboda ita yar kasar Saudiyya ce asalinta amma ba’a tilasta mata sanyawa ba.
Wanda a cikin inda ake martani wanda ake kira da turanci ‘comment section’ tayi baiwa wasu Martani inda zaku gani a cikin hotuna.