Kannywood

Jaruma Jamila Nagudu da ɗan ta Mus’ab yayin Aikin Umara A Saudiya

Advertisment

Fitacciyar jarumar masana’anar shirya finafinai ta kannywood wato Jamilu Umar Nagudu tare da ɗan ta mus’ab wajen aikin Umarah.
Itama dai jaruma jamila nagudu uwa ce domin kuwa ɗanga gashi nan masan allah ya zamo saurayi wanda har ta tafi da abunta wajen aikin umarah kamar yadda tashar YouTube mai suna tsakar gida na kawo labarin a cikin faifan bidiyo.
Ga shi nan sai ku kalla uwa da ɗanta a Saudiyya.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button