Labarai
[bidiyo] Nigeria na cikin Tashin Hankali kullum sai mutane a hanyar kaduna da Abuja
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne irin yadda mutane sunka shiga tashin hankali jiya ranar labara inda zakaga mutane suna gudu cikin daji abun tausayi.
Zakaga irin yadda soja ya bar babur dinsa shima yayi gudun tsirar da rayuwarsa wannan shine hari na ukku a sati daya kenan.
A wani labari daga hukumar tsaro sun nuna cewa kungiyar boko haram ce ke kai hari a hanyar kaduna zuwa abuja wanda an tabbar da ba’a san adadin mutanen da anka sace ranar daya ta farko ba.
Ga bidiyon nan kasa sai ku kalla.