Kannywood

[Bidiyo] Ni Yar Asalin Jahar Adamawa Nake – Daga Bakin Hadiza Gabon

[Bidiyo] Ni Yar Asalin Jahar Adamawa Nake - Daga Bakin Hadiza GabonA wannan bidiyo zakuji irin yadda ta dawo Nigeria daga Gabon, Hadiza gabon tace dama iyayenta yan asalin Nigeria ce daga jahar Adamawa.
Hadiza Aliyu Gabon ta kara cewa ita bafulatana ce daga nan kuma tace ta fara zama gidan wata mata da ake kira uwar marayu a jahar kaduna a nan ne ta koyi hausa domin akwai yara su kai dari 100 a gidan…
A Cikin wannan hirar da dan jarida yayi mata wanda anyi tane a kasar Amurka shine yake tambayar da cewa shin miyasa yawanci yan fim suke yawo zuwa kasa she daban daban.?.
Nan take ta amsa cewa ae daman daga wata kasa ta taso zuwa Nigeria saboda haka daman tun tana karamar yarinya take da ra’ayin tafiye tafiye.
Dan jaridar yayi mata tambayoyi sosai akan rayuwata ,da kuma yadda iyayenta na goya mata bayya wajen shiga harka fim.
Ga bidiyon Nan …..

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button