LabaraiUncategorized
Baƙin cikina A Rayuwa Mama Na Ta Rasu Kafin na samu Daukaka – Mawaki Namenj
Advertisment
Mawaki Aliyu Jubril Namenjo Wanda Akafi Sani Da Namenj, Ya Bayyana Cewa Abunda Ke Damunsa Shine Mamansa Ta Rasu Kafin Ya Sami Daukaka.
Mawakin Hausa Mai Tashe “Namenj”, Ya Bayyana Wannan Ne A Shafinsa Na Instagram. A Yayinda Ya Saki Kundin Wakonkinsa Na Farko, Wanda Ya Kunshi Wakoki Goma. See.
Bayan Bayyana Damuwarsa, Ya Mika Godiya Ga Masoya Da Kuma Wasu Sanannun Mutane Wanda Suke Nuna Masa Kauna Da Taimakawa.
Wadannan Mutanen Sun Hada Da MR EAZI, ALI NUHU, ABDULLAHI NUHU, HADIZA GABON, KANNYWOOD, DA SAURANSU.
Sabon Kundin Wakokin Na Namenj Mai Suna The North Star, Ma’ana Tauraron Arewa Yana Nan Yana Zaga Duniya.
Danna Nan Don Sauraron Kundin (Album) Din.
Sources : 360hausa