[ALBUM] Alan Waka – Miftahul Futuhati
Ina ma’abota sauraren wakokin Alan waka Wannan waka MIFTAHUL FUTUHATI Zata cigaba da zuwa ta wannan tsanin . A wannan gabar mun yi shimfida ne kadaitaka ta Ubangijin halitta da tabbatar da Imani da Allah da dukkan abinda ya saukar na daga lityafansa da mala’ikunsa da yarda da kaddara da ranar Alkiyama yarda Annabi SAW ya bamu labari cikin Kur’ani da Sunna.
Yanzu kuma zamu dora akan tarihin haihuwa manzon Allah SAW. Ya zuwa tasawarsa matsayin makiyayi mai kiwo zuwa Fatauchi.
Wannan wakokin miftahul futuhati wakoki ne da sunka samu aiki mai kyau sosai game da yabo ga fiyayyen halitta da litaffansa da mala’ikunsa da yarda da ranar alkiyama.
Aminu Abubakar ladan Alan waka fitaccen mawaki ne ga wakokin yabo sosai.
Ga wakokin zaku iya saurare kai tsaye daga shafinsa na audiomack dinsa
Ya kun kanji akan wannan kudin album?