Kannywood

Wata sabuwar Jaruma ta chachchaki Saratu Daso kan Rawar Tiktok Da ƙananan Kaya

Wata sabuwar Jaruma ta chachchaki Saratu Daso kan Rawar Tiktok Da ƙananan Kaya
Lamarin dandalin sada zumunta na Tiktok yana son zama dandalin sheke aya wani guri da duk wanda yasa kansa tamkar garma garma ta wasu abubuwa tamkar dukan shaho sai kadan da yanzu aka samu suke saka karattukkan malamai da abubuwan alkhairi.
Mafi akasari akan kuka da yara yan mata da wasu kadan daga samari dake raye raye da ashariya sai dai a wannan karon jaruma mai fitowa uwa a masana’antar kannywood wato daratu gidado daso ta shiga wannan kafa inda ta bude shafi da take kuma wallafa abubuwa kamar yadda yanmata keyi.
Wata jaruma mai suna nafisa Ishaq mai fitowa a cikin shirin Izzar So mai dogon zango ta kasa hakuri inda tayi tsokaci akan abinda saratu gidado keyi ta kirashi da zubda mutunci a matsayin ta na babba inda tayi kira ga manyan masana’antar kannywood su taka mata burki a wani video guda biyu da ta wallafa a shafinta wasu bidiyon danye da riga da wando tana rawa kafinnan ga kadan daga cikin irin abubuwan da mama daso mai dogon zamani ke wallafawa da ke jawo maganganu da tofa albarkacin a rashin dacewa daga mabiyanta.
Ga cikakken videon nan kasa ku kalla daga rawar ta mama daso da martanin mabiyanta da kuma martanin Nafisa Ishaq da tayi na bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button