Kannywood

Sarkin waka Yayi Martani Akan Matashin Da Yayi iƙirarin Sayar da Kansa Saboda shi

[Bidiyo] Matashin da Yayi Ikirarin Zayar Da Kansa Yace Rashin Ganin Sarkin Waka NeIdan baku manta ba a jiya mun kawo muku labarin matashin yaron nam mai suna Ahmad idris akan Naira miliyan 200 wanda yaron dan asalin har kaduna ce.
Matashin yaron dai ya fara ikirarin sayar da kansa tun yana jahar Kaduna amma daga baya ya janje sai kuma yazo kano yayi mako daya don yaga sarkin waka nazir m Ahmad amma bai samu ganinsa ba wanda har yayi masa wakoki amma duk kakan bata yiyuwa ba.
Shine ya yanke shawarar ya sakar da kansa kamar yadda ya fadi daga bakinda da dokin karfe tv sunkayi hira da shi shiga nan domin kallon hirar tashi.
To shine sarkin waka Nazir m Ahmad da hirar ta isa zuwa garesa shine yayi wannan rubutu a shafinsa na sada zumunta.

Please idan wani nada number sa ya bamu musa a nemishi a taimakeshi… ya burgeni da yace ambashi shawara ance addinin musulinci bayason abunda yayi sai ya daina to haka ake son musulmi ya zama.. Allah ya kara shirya matasan mu musulmai bakidaya amin”Sarkin waka Yayi Martani Akan Matashin Da Yayi iƙirarin Sayar da Kansa Saboda shi

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA