Kannywood

Jerin jaruman masana’antar kannywood mata wadanda suke ‘yan kasar kamaru

Jerin jaruman masana’antar kannywood mata wadanda suke ‘yan kasar kamaru
Kamar yadda kuka sani a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood akwai wadanda ba ‘yan kasar Nageriya bane, sunzo ne daga wasu kasashen domin ana shirin fina-finan da su.
Sai a yau muka samo wata bidiyo daga tashar Gaskiya24 Tv inda yake lissafa wadansu jarumai mata na kannywood wanda ba’a kasar Nageriya suke ba.
A cikin bidiyon ya jero su data bayan daya tare da bayanin kowacce jaruma daga cikin su sannan kuma kasar da kowacce jaruma ta fito daga cikinta, cikin jaruman wasu kun sansu domin sun jima a masana’antar kannywood wasu kuma sabbin fuskokine basu jima da bayyana ba.
Ga cikakken bayyanin nan a cikin faifan bidiyo da Tashar yourtube mai suna G24tvMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button