Labarai

Ganin videon tsiraincin mawakiya tiwa savage zai iya sa na suma -inji Sanata shehu Sani

Martanin sanata shehu sani akan Sextapa din tiwa savage

Ganin videon tsiraincin mawakiya tiwa savage zai iya sa na suma -inji Sanata shehu SaniWata balahira da ke faruwa a masana’antar shirya fina finai na kudancin Nigeria akan batun bidiyon tsiraincin mawakiya tiwa savage da ya bulla a yanar gizo inda wani yana lalata da ita inda batun wannan bidiyon tsirainci ya dauki hankulan mutane sosai a shafin yanar gizo inda tiwa savage a cikin jerin shahararun mawakan kudancin Nigeria idan bata zo ta farko ba zata iya zuwa ta biyu ko ta ukku.
Inda tun kafin fitar bidiyon ta yi hira da jarudu da dama a cikin kasar nan irin su punch news inda tace wani yana mata barazana da zai iya fitar da bidiyon tsiraincinta da take lalata da saurayinta ankayi mata shi idan har bata bashi kudi ba.
Wanda daman wannan abun yana faruwa da manyan jaruman a kasar nan tun daga na kudancin Nigeria har yan fim din arewa da dai maka mantansu.
Sai kuma an fitar da bidiyon amma ita mawakiyar tayi ko oho da fitar bidiyon inda ta cigaba da sha’aninta kamar yadda ta saba wanda mawaka da yan fim na kudancin Nigeria da dama sunkayi martani da alhini irin wannan aika aikar da wani wanda ba’a sani ba yayi mata.
To shine toshon sanata shehu sani yayi Martani akan cewa ganin bidiyon sai iya suma ko miye dalilinsa na fadin haka kana son ji saurari cikakken bayyani akan wannan kalami nasa ga shi nan kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA