Labarai

Bidiyo : Wa iyazubillahi Yadda Mahaifina Yayimin Fyade – Balkisu Badamasi

Bidiyo : Wa iyazubillahi Yadda Mahaifina Yayimin Fyade - Balkisu BadamasiWata yarinya mai suna balkisu badamasi wanda mahaifinta yake daureta ya cire mata wando ya sanya gabansa a gabanta Idan tana kuka tana cewa da zafi sai ya tsinka mata hari na tayi mari.

Zakuji irin yadda yarinyar akan wannan abun har a dakin da suke kwana yake zuwa tada ita yace taje tayi fitsari wanda a cikin wannnan salon ne yake sake bin diyarsa domin yayi lalata da ita.

Yarinyar tayi gudun kada abun yabi jikinta wanda taje inda Mahaifiyarta ta gayamata duk abinda yake faruwa inda sunkaje a rigar yanci.

Zakuji yadda yarinyar da Mahaifiyar ta tayi bayyani tiryan tiryan a cikin wannnan faifan bidiyo da ke kasa inda tashar yourtube mai suna Rigar Yanci na wallafa a shafinta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button