Hausa Series Fim
Shirin Fina finan da basu dace a haska su ga al’umma ba
A cikin wannan shiri zakuji ra’ayoyin mutane sosai kan nasu ra’ayi da hanki bai dace a haskakasu ba a cikin wannan lokaci da muke na rashin tsaro musamman yakin arewa da ke Nigeria.
Wanda idan baku manta ba mun kawo muku labarin cewa gwamnatin kano ta haramta haska duk wani fim mai koyard da garkuwa da mutane satar waya da dai sauransu.
A naka bangaren kaima, wadanne shirye shirye ne ya kamata a dakatar da haska su?
Ga bidiyon nan sai ku kalli ra’ayoyin mutane.