Raddi Da Jan Kunne Ga Ado Gwanja Kan Izgilinsa Akan Malamai (bidiyo)
Wani malamin addinin musulunci ya fito yayi raddi ga mawakin nanaye limamin mata ado isa gwanja akan wani labari da jaridar punch hausa suna wallafa akan kalamansa kamar haka
“Sakonmu Yana ishewa Fiye Dana Malamai Cewar Mawaki Ado Gwanja,
Ana Yarda Damu Ana Kallonmu Kuma Ana Sauraronmu Fiye da Yadda Akewa Malamai Sabida A halin Yanzu Mutane Sunfi karkata Ga Harkar Nishadi Fiye da jin Wa azi,Sabida Haka Mafita Kwai shine Adaina Kyamatar Harkar Malamai sushigo ciki Domin A Musuluntar da Harkar Yadda zata Dace Da Addini Da Kuma Al adarmu, cewar Gwanja,
Haka Ilimin Boko Malamanmu Na Wancan loakaci da Kuma Mutanen kirki suka dinga kyamatarshi Akabar Harkar Amatsayin kafirci sai Yazamana Mafi yawan Wadanda suke Ilimin a Wancan loakacin Basuda Ilimin addini saigashi a yanzu susuke Mulkar Alumma,
Hakama Maganar Film bilage Maimakon Abari Ayishi A Kano inyaso sai ashigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar Adinga Wani Abu da Bai dace ba Amma sai aka Hana gabadaya to idan akayishi a wata jihar Makociyar Kano fa kaga Abinda ake gudu Dole shizaifaru Maimakon Ayishi a kano A Musuluntar Dashi kaga aka yishi a kaduna baza a Musuluntar Dashi ba Kuma Dole zai shafi Yan Cewar Gwanja a wata Hira da yayi da punch Hausa.”
Ga cikakken bayyanin malamin nan a cikin