Matan Da Nononsu Ya Zube Ga Yadda Zasu tabashi Ya Tashi Yakoma Tumbul-Tumbul


Ko budurwa da take a gida batayi aure ba zaka iya samun mamanta/nononta ya fadi kamar mai haihuwa 2 ko 3 saboda dogon zaman budurci ba aure to itama ga yadda zata magance wannan matsalar.
Kayan gyaran Nono
Wasu matan daga sunyi haihuwa d’aya
Zaki ga nononsu ya zube, hakan yana damun wani maigidan, Dan Haka idan kinason yin maganin wannan matsala sai ki nemi wadannan Abubuwa kamar haka:-
1- Habbatussauda
2-Hulba
3-Alkama
4- Gyada
5-Ridi
6-Danyar shinkafa
7- busasshen karas
Duk ki ha’da ki daka su waje d’aya, kina yin amfani dashi kamar kunun Aya kisa zuma ko ‘dan Sikari kadan Dan Yayi Da’din sha se ki rinkayi akai-akai. Nononki zasuyi chubu-chubu Sosai Zasu dawo Yadda kike so Insha Allah.
Daga:sirrin Rike miji



