Addini

Jama’a Ga wani sabon Bala’i Daya Bullo Kwana Nan – Sheikh Aminu Daurawa

Jama'a Ga wani sabon Bala'i Daya Bullo Kwana Nan - Sheikh Aminu Daurawa
Inna lillahi wa inna alaiahi Rajuun yaku mutane ku sani yanzu wata sabuwa masifa ta tunkaro al’umma wanda yanzu haka abun ya fara gudana a cikin al’umma wanda as sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi muhimmin jawabi game da irin yadda malam ya samu wannan masifar da ke faruwa a yanzu yana da kyau a sanar da al’umma  domin kaucewa wannan aiki shedanu.
Wanda sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yace yanzu kawai kana zauna zaka ga an kira ka ko anyi maka sako da cewa kayi hankali da matarka  na fita yawo ko tana kawo maka maza a gida ko tana bin maza a waje.
Ko wani ya kiraka ko yayi maka sako da cewa kayi hankali da wani yayi yi maka makarkarshi inda mallam ya jero Abubuwa sosai wanda zakuji daga bakin malamin.
Ga cikakken bayyani nan a faifan bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button