Kannywood
Abin da ya sa na gaji mahaifina – Hannafi Dan Ibro
Advertisment
Hannafi, wanda shi ne na biyar cikin ‘ya’yan Dan Ibro 19, ya shaida wa BBC Hausa cewa “abin da ya sa na zabi fannin wasan kwaikwayo shi ne saboda ina ganin abubuwa kala-kala da ake yi wa mahaifina kamar addu’a; rana ba za ta fito ta fadi ba tare da an yi masa addu’a ba da fatan alheri.”
Ya kara da cewa ya zabi fannin barkwanci ne saboda ya zama silar yaye wa mutane irin damuwar da ke damunsu sanna ya sanya su nishadi.
Ga cikakken bayyani nan a video
https://youtu.be/zJYXdsgohL8
https://www.bbc.com/hausa/media-58460642