Labarai
Abin Al’ajabi! Bobrisky mai iƙrarin cewa shi mace ne ya danƙarawa Budurwarsa ciki
Advertisment
Shahararren ɗan luwaɗin nan na Najeriya mai iƙrarin cewa shi ba Namiji bane mace ne,ya danƙarawa Budurwarsa ciki.
Bobrisky wani matashi ne ɗan jahar Lagos wanda ya canza halittarsa daga Namiji zuwa mace,ya sha fitowa a kafafen watsa labaran Najeriya yana bayyana kansa da cewa shi mace ne.
Kwatsam ana cikin haka sai ga wani labari da jaridar community vanguard ta wallafa a shafin ta a yau da cewa, Bobrisky ya danƙarawa Budurwarsa ciki.
Yanzu ko ina makomar iƙrarin da yake?