Kannywood
Wata sabuwa! Ummi Rahab Ta Bankaɗo wata magana akan Rabuwarta Da Adam A zango
Bayan kowa yaga alamar an raba gari tsakanin ummi Rahab da tsohon mai gidanta Adam a zango wanda har ya kai ya cireta daga fim dinsa mai suna farinwata sha kallo.
Kuma kowane baya following din wani a shafin instagram daga cikinsu babu hoton kowane a shafin wani.
Wanda ita yarinyar a baya ta nuna shine ubanta a masana’antar kannywood amma sai gashi kwatsa mun samu wani jan kunne da takeyiwa mai gidanta da ta wallafa a shafinta na sada zumunta wanda fim magazine na tabbatar da cewa da tsohon mai gidanta take.
Ga dai abinda ta fadi nan wanda ya baiwa kowa mamaki.
Kuci Gaba Da Bibiyarmu Domin Ci Gaba Da Samun Cikakken Labarin.