Kannywood

Duk Wanda Ya Taɓa Muhibbarka Adam A zango Wallahi Sai Naga Gyauto Na Tsoho Na Tsohuwa

Mustapha Nabruska Yayi Martani mai zafi Ga duk Wanda yake Yiwa Mai Gidansa Adam a Zango Maganar Banza

Hausawa kance shiru ma magana ce sunka kara da cewa ja da baya ga rago ba tsoro ba.
Mustaphata na mubraska ya fito gaba gadi yayi kalamai masu nauyi da kuma cikin fushi akan mai gidansa adam a zango.
Inda yayi bugun kalma da wanda cewa tabbas indai ba’ayi sulhu ba to tabbas akwai babbar rigima akan wanann harkat.

Duk Wanda Ya Taɓa Muhibbarka Adam A zango  Wallahi Sai Naga Gyauto Na Tsoho Na Tsohuwa
Duk Wanda Ya Taɓa Muhibbarka Adam A zango Wallahi Sai Naga Gyauto Na Tsoho Na Tsohuwa
Hoto :Instagram
Daga: Mustapha Nabruska

Ga dai abinda shi mustapha nabraska ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
RUGUM BABBAN MOTSI KOWA YA GAJI BAI SABA BA. KA YI TAKA KA YI TA YARO. BA KA GOYO BA A GOYA KA. ADAM A ZANGO IKON ALLAH MAIGIDA NA NI MUSTAPHA BADAMASI NABRASKA BA ZAN MANTA DA KAI A RAYIWA TA BA. A KAN KA DUK WANDA YA TAƁA MUHIBBAR KA WLH WLH WLH SAI NA GA GYAUTO NA TSOHO KO NA TSOHUWA.”Duk Wanda Ya Taɓa Muhibbarka Adam A zango  Wallahi Sai Naga Gyauto Na Tsoho Na Tsohuwa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA