Kannywood
Dady Hikima Abale ya bayyana yadda suka kare da wata Maralafiya a Gadon Assibiti Yayin aikin jinya
Dady hikima abale wanda wasu ke kiransa da jogodo a yayin daga bakin mai ita da bbchausa ke gabatarwa da jaruman kannywood wanda na wannan ta biyo ta kanshi.
Wanda nayi masa tambayoyi sosai sai da labarin wata marar lafiya ne yafi baiwa kowa dariya irin yadda sunkayi da matar.
A cikin hirar ya bada Wani labari da ya bawa mutane dariya na tirkatirka Da sukayi da wata tsohuwa a assibiti a lokacin sa yake aikin jinya A assibiti zai kula da ita ta bujire sam ita bata dan daba A turo Zai kashe ta ga yadda hirar ta wakana.
Ga bidiyon nan kasa Kuji daga bakinsa.