Kannywood
Adam A Zango Da Ummi Rahab Sunyi Baram Baram, Ko Me Yasa ?
Advertisment
Toh Fa!! Adam A Zango Da Ummi Rahab Sunyi Baram Baram, Ko Me Yasa?? A Kwanakin Nan Ne Dai Adam A Zango Yaci Gaba Da Shirya Fim Dinsa Mai Dogon Zango Mai Suna Farin Wata.
Inda Akaga Adamu Ya Cire Wasu Jaruman Ciki Kuwa Harda Yarinyarsa. Wato Ummi Rahab, Anan Ne Aka Fuskanci Sunyi Baram Baram Ne Ita Da Uban Gidan Nata. Ko Menene Dalilin Baram Baram Din Nasu. Shiga Videon Nan Domin Sani
One Comment