Labarai
‘Yadda aka ƙona ni da ruwan zafi saboda na ƙi amincewa a yi lalata da ni’
Advertisment
Matar, wadda ta tattauna da BBC albarkacin Ranar Yaki Da Fataucin Mutane Ta Duniya, ta ce ta gamu da cin zarafi da ta kai ga an kona ta da ruwan zafi.
Ta ce da fari Saudiya aka ce za a kai ta, amma mai makon haka sai ta tsinci kanta a Oman.
A yayin tattaunawarsu da abokin aikinmu a Kano, Khalif Shehu Dokaji, matar wadda shekarunta basu fi 26 ba, ta yi masa karin haske kan yadda rayuwarta ta kasance.
Latsa nan domin shiga sashen bbchausa ku saurari sautin murya fira da ankayi da ita, sauraren tattaunawar