Addini

Sautin Murya :Yadda Wayar Abduljabar kabara Da sheikh Abdul-wahab Akan Muƙabala ta Kaya

Kamar yadda kunka sani cewa mal Abduljabar yana kiran wayoyin malaman ahlus sunnah daya bayan daya Wanda kuma wannan wata manuface a gurinsa wanda haryanzu ba’a san meyasa yake haka ba.
Wanda kiran wayar sheikh Abdullah gadon kaya ce karshe sai gashi yanzu ya kira imam ahlus sunnah wal’jama’ah.
DUBA WANNAN : Hakikanin yadda waya tsakanin abduljabbar kabara da sheikh bello Yabo Sokoto ta Gudana
Sautin Murya : Yadda Wayar Abduljabar kabara da Dr Abdallah G/Kaya Akan Muƙabala ta kaya Rigima sabuwa
Wanda zaku saurari wannan wakar kai tsaye daga shafin youtube channel na wani malami da nazari da yayi akan kiran waryar da Abduljabar yake yiwa malaman sunnah.
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara ga mai bukatar saukar da audio sai yayi amfani da alamar download mp3 ya saukar
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button