KannywoodUncategorized

Haɗuwar Jaruma Hafsat Idriss Da Tsohon Mijin Ta A Wajen Bikin Ƴar Su

A karon farko, tun bayan shigowar ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, jaruma Hafsat Idriss, wacce ake wa laƙabi da Ɓarauniya a baya, sun haɗu da tsohon mijin ta a wajen bikin ɗaya daga cikin ƴaƴan su, wadda aka gudanar da a kwanakin baya.
Jarumar dai, wadda ta bayyana cewa ta taɓa Aure har ma da albarkar ƴaƴa 6, amma kuma sai wani dalili ya raba su da mijin na ta, wadda daga bisani ta faɗo masana’antar Kannywood ɗin, sun haɗu da tsohon mijin na ta ne a yayin da su ka halarci Dinar ƴar ta su. Kuma daga yanayin da su ka shigo cikin ɗakin taron da ake shagalin bikin, cikin farin ciki suna taku a jere, ya nuna lallai ba rabuwar dutse a hannun riga su ka yi ba.
Domin ganin bidiyon yadda jarumar da tsohon mijin na ta su ka halarci bikin ƴar ta su,

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button