Addini
DOWNLOAD AUDIO : Muƙabalar Abduljabar kabara Da Malaman kano


Advertisment
Alhamdulillahi wannan shine audion mukabala tsakanin malam Abduljabar nasiru kabara da malaman kano da anka gudanar a yau wanda kuma alhamdulillahi anyi lafiya an kare lafiya.
Wanda daman mun alkawalantamu cewa in sha Allah zamu kawo muku domin ku saukar a wayoyinku ku saurara.
Wanda wannan itace cikakkiyar mukabalar da ta kasance tsakin Abduljabar Nasiru kabara da malaman kano.