Addini

DOWNLOAD AUDIO : Dauraya Kan Mukabala Tsakanin Matasan Malaman kano Da Shehin Yan Gaba Gadi – Dr Muh’d Sani Umar R/Lemo

A yau ranar juma’a kenan da malam Dr Muhammad Sani Umar R/lemo yake gabatar da tafsir a Masallacin Usman Bin Affan Gadon kaya Kano 6/12/1442.
Wanda alhamdulillahi daman mutane da dama suna jiran malam yayi dauraya akan wamnan zama da ankayi to alhamdulillahi malam ya cika alkawali.
Wanda wannan dauraya anyi ta ne da hujjoji wanda daman kunsan shehin malamin ya iya daurayar maganganu shehin yan gaba gadi.
Sai kuyi amfani da alamar download audio domin saukar da karatun.
DOWNLOAD AUDIO

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA