Labarai
Yadda Matar Aure da Kwarto sun Makale yayin Lalata
Wata matar aure da kwartonta sun makale yayin lalata. Lamarin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa hakan bai saba faruwa ba.
Lamarin ya farune da safiyar yau, Laraba, 16ga watan Yuni a yankin Birnin Gulu na kasar Uganda.
Majiyarmu ta samu wannan labari daga jaridar hutudole.Bayan sun gama lalatar, sun yi kokarin rabuwa amma lamarin ya faskara, kamar yanda wani shaida ya fada, sun kurma ihu inda jama’a suka taru dan basu dauki.
Basu samu suka rabuba, sai da mijin ya halarci wajan ya taba matarsa. Duka dai an tafi dasu ofishin ‘yansanda.