Labarai

Wani Mutum ya mutu yana tsaka da lalata da tsohuwar matar abokinsa, Bayan da Abokin ya turashi Biko



Wani me sana’ar sayar da naman daji, Mr. Victor ya mutu yayin da yake tsaka da lalata da tsohuwar matar abokinsa, Juliet.
Lamarin ya farune a Oghara dake jihar Delta, kamar yanda Vanguard ta ruwaito,inda mu kuma majiyarmu ta fara samun wannan labari daga shafin hutudole
Majiya ta bayyanawa kafar cewa, mutumin ya je har gidan matar inda suka fara abinsu, amma sai ya mutu ana tsaka da yi.
Rahoton yace, Mijin matar, ya roki Victor ya je ya baiwa matarsa baki dan su sasanta amma ya buge da lalata da ita.
Irin wannan abokin akwai yiyuwar daman kila sun saba da abinsu tun tana gidan abokin nasa ko daman suna tare da juna Victor da juliet sun ci amanar tare musamman shi abokin nasa saboda yarda ya ya turashi biko.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button